Alheri ft. Phill AJ

by E-Daniels

Aya ya ya ya ye Alherin ubangiji na, babu iyaka *2 Kaunar ubagiji na, babu iyaka *2 Salamar ubangiji na, babu iyaka *2 chorus Alherin ubangijina babu iyaka Alherin ubangiji na babu iyaka Call: Babu iyaka Res: babu iyaka call: babu iyaka... Res: babu iyaka Alherin ubangijina babu iyaka Alherin ubangijina, abun mamaki ne kamin in san Yesu christi shi ya riga ya san ni abun da Yesu ya bani babu wanda zai bani abin da Yesu ya yi min Babu wanda zai yi min shine mai biyan bukatu shine mai bada salama cikin dukan duniya babu wanda zai yi abin da ya yi